Keepers of Memory wani shirin fim ne game da abinda a zahiri na shekarar 2004 wanda Eric Kabera ya bada umarni. Ya tattara bayanan shaidun gani da ido da kuma abubuwan da suka faru bayan kisan kiyashin Rwanda na shekarar 1994.[1][2]

Keepers of Memory (fim)
Asali
Ƙasar asali Ruwanda
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Eric Kabera
Muhimmin darasi Kisan ƙare dangi na Rwandan
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

A cikin shirin, an nuna bayanan mutanen da aka kashe da kuma waɗanda suka aikata kisan kiyashin. Shirin ya samo sunansa ne daga hirar da ya yi da mutanen da ke kula da wuraren binne mamata na ƙasar Rwanda don ci gaba da tunawa da kisan gillar da aka yi wa al'umma masu zuwa.[3]

Haskawa gyara sashe

An nuna shirin fim din a 2004 Toronto International Film Festival.[4] Haka-zalika an nuna shi a bikin Fim na Yahudawa na 5, Zagreb a cikin 2011.[5] Bikin Fim na Duniya na Friborg 2020.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Keepers Of Memory (2004) Movie Review from Eye for Film". www.eyeforfilm.co.uk. Retrieved 2022-07-27.
  2. "Celebrity watch: Eric Kabera". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2012-01-09. Retrieved 2022-07-27.
  3. "Screening of Keepers of Memory with Director Eric Kabera". USC Shoah Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.
  4. 4.0 4.1 Keepers of Memory (in Turanci), retrieved 2022-07-27
  5. jewishfilmfests. "Keepers of Memory". Jewish Film Festivals (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.