Kayan ƙwalliya na mata, kaya ne da mata musamman ƴan mata ke amfani dasu a jikin su domin ado da kuma burge mutane. kayan ƙwalliya an daɗe ana amfani dasu duk da kayan na sauyawa daga irin na wancan zamanin zuwan na wannan zamanin, a yanzun dai zamani ne da ƴan mata ke ƙure adakar su da kece raini ta hanyar ado da kayan ƙwalliya.

tandu kwali na mata

Amfanin kayan ƙwalliya

gyara sashe
  1. Tsabtace kai da jiki
  2. Farin jini a wajen mutane
  3. Kawo mijin aure ga ƴan mata

Illar kayan ƙwalliya

gyara sashe
  1. Suna haifar da illa ga fata
  2. Sauya lunin kalar mace
  3. Kawo ciwon kansa. Da dai sauran su[1]

Manazarta

gyara sashe