Kathmandu
Kathmandu (lafazi : /katmandu/) birni ne, da ke a ƙasar Nepal. Shi ne babban birnin ƙasar Nepal. Kathmandu yana da yawan jama'a miliyan biyu da dubu dari biyar, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kathmandu a karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.
Kathmandu | |||||
---|---|---|---|---|---|
काठमांडौ (hi) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Kullalliyar Ƙasa | Nepal | ||||
Province of Nepal (en) | Bagmati Province (en) | ||||
District of Nepal (en) | Kathmandu District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 845,767 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 17,103.48 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 49,450,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bisnumati River (en) da Bagmati River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,300 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor (en) | Balendra Shah (en) (30 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 01 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kathmandu.gov.np |
Hotuna
gyara sashe-
Jama'a na hada-hada a birnin
-
Kogin Bagmati
-
Birnin Kathamandu
-
Kathmandu
-
Tsohon birnin Kathmandu
-
Wurin bauta na Pashupatinath, Kathmandu
-
Kathmandu Durbar Square, Gates, Nepal