Kassim Ahamada (an haife shi a ranar 18 ga watan Afrilu 1992) ɗan ƙwallon ƙasar Comoriya ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa Créteil da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Comoros.[1]

Kassim Ahamada
Rayuwa
Haihuwa Dzaoudzi (en) Fassara, 18 ga Afirilu, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Faransa
Komoros
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ES Troyes AC (en) Fassara2009-2013450
  Comoros national association football team (en) Fassara2011-
AS Evry (en) Fassara2013-2015451
AS Beauvais Oise (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 177 cm

Sana'a/Aiki gyara sashe

An haife shi a Dzaoudzi, Mayotte, Ahamada ya buga wasa a kulob ɗin Troyes B, Évry, Beauvais, Bourges Foot da Vierzon a mataki na biyar na ƙwallon ƙafa na Faransa. [2][3] A lokacin bazara na shekarar 2020 Créteil ya sanya hannu don yin wasa tare da ƙungiyar B a matakin guda, amma a lokacin kakar an sanya shi cikin ƙungiyar farko kuma ya buga wasanni da yawa a Championnat National.[4]

Ya buga wasansa na farko na duniya a Comoros a shekarar 2011. [3]

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Kassim Ahamada Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Kassim Ahamada at Soccerway
  3. 3.0 3.1 "Kassim Ahamada". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 15 November 2015. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  4. "esprit béliers" (PDF) (in French). US Créteil- Lusitanos . p. 19. Retrieved 24 February 2021.