Kanzu Wani tufafi ne mai launin fari ko dorowa da maza ke amfani da shi domin suturce jikinsu a wasu yankunan Afirika.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentKanzu
Iri cultural heritage (en) Fassara
Chronology (en) Fassara
Aure
Traditional marriage (en) Fassara

Ana kiranshi da "tunic" a yaren Turanci, yayin da a Larabce kuma ake kiranshi da "الثوب".

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "Kanzu: The Arab dress that became Ugandan". www.newvision.co.ug. Retrieved 2020-05-30.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Websters Online Dictionary