Kanya
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Kanya (Diospyros mespiliformis) wata bishiya ce da take da kuma launin Koren ganye a jikin ta. Tanayin ƴaƴa sannan kuma dabbobi da mutane suna shan 'ya'yanta. Wata tana yin ƴaƴa sau daya ashekara wata kuma sau biyu, ƴaƴan kanyi ja a duk lokacin da suka nuna. Ana samun bishiyar kanya a cikin gonakai da kuma dajika.
Kanya | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Ericales (en) |
Dangi | Ebenaceae (en) |
Genus | Diospyros (en) |
jinsi | Diospyros mespiliformis A.DC.,
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.