kananci cikakkiyar Hausa ce da al'umma jahar Kano suke aiwatar da irin harshen su na Hausa.

Sai dai wannan harshen Hausa ana samun ban hanci tsakanin sauran Hausawa na yankin Arewa da ma sauran sassa Na Duniya.

Manazarta

gyara sashe