Kamogelo Mampe (an haifeta 7 Disamba, shekarar alif 1985), ƴar kasuwa ce ta Afirka ta Kudu, kuma ƴar wasan kwaikwayo, mai gabatar shiri, MC sannan kuma kuma mai ɗora murya.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin jerin shirin talabijin Muvhango.[2]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

An haifi Mampe a ranar 7 ga Disamba 1985 a Free State, Afirka ta Kudu. Ta sami horo a matsayin ƴar wasan kwaikwayo daga Performing Arts of the Free State (PACOFS) kuma daga baya ta kammala karatun digiri a fannin ilimin halayyar ɗan Adam.[3]

A shekarar 2007, ta yi ɗan gajeren dangantaka da mawakin Hip-hop Bongani Fassie, wanda ɗan marigayi Afro-pop diva Brenda Fassie ne.

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
2004 Muvhango Palesa TV series
2006 Heartlines: The Bet Jacqui TV series
2010 Intersexions Palesa TV series
2013 Isibaya Nurse Ditsele TV series

Manazarta

gyara sashe
  1. "GOING, GOING, GONE". Retrieved 2021-11-28 – via PressReader.
  2. "Muvhango Actress Calls It Quits: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-11-28.
  3. "Kamogelo Mampe: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-11-28.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe