Kamfanin zane na "Norman and Dawbarn"
Norman and Dawbarn (mai salo Norman & Dawbarn, kuma daga baya, Norman + Dawbarn) kamfanin zane-zane ne da kere-kere na Biritaniya, wanda aka kafa a cikin 1934.
Kamfanin zane na "Norman and Dawbarn" | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | architectural firm (en) |
Tarihi
gyara sasheGraham Dawbarn da Nigel Norman ne suka kafa wannan ma'aikata a cikin shekarar 1934. Norman, Muntz & Dawbarn ne suka gabace shi, wanda suka kafa tare da Alan Muntz.
A cikin shekara ta 2005 Capita Symonds ya mallaki ma'aikatar bayan rushewarta. Ta koma aiki a karkashin kulawar Capita Norman + Dawbarn har zuwa lokacin da sukayi maja da Capita Architecture a 2007, kodayake an ci gaba da amfani da sunan a wasu kasuwannin duniya.
Sanannun ayyuka
gyara sasheSanannun ma'aikata
gyara sashe- Bill Bradfield
- Gertrude Leverkus
- Michael Manser