Kalma me harshen Damo

gyara sashe

Kalma me harshen damo shine kalma me ma'ana fiyeda guda ɗaya.

gyara sashe

Misali: Gari, dama da sauran su.

Gari yana nufin wajen zama ta mutane, muhalli inda kuma mutane fiye da biyu seke yin rayuwar su, maraya kenan Wanda akwai gida je da gonakai da sauran su.

  • Azam ya tafi garin Hadeja.
  • Ranar asabar itace kasuwar Danchuwa.
  • Akwan tireloli dayawa agarin potiskum.

GARI ita ce babbar riga ko bunjuma da ba haushe yake sakata ayayin biki, musamman ango, ko kuma wani babbar mutum medaraja acikin al'umma.

Wani lokacin ana kirantada malum-malum, amma  mafiyawa ana satane domin Kure adaka.

  • Ango yayi dainkin gari dashi da abokan sa.
  • Adamu baya son gari me aljuhu.

GARI itace nikakken alkama, gero ko dayawa

Wanda ake amfani dashi wajen yin tuwa.

  • Bana garin masara tayi tsada sosai.
  • Injin gagale sun iya nika gari da laushi.

DAMA itama wanan kalmace me ma'ana fiyeda guda daya.

gyara sashe

Dama yana nufin samun sukuni, ko gamon katar.

misali:

  • Oranga yace "idan yasamu dama zai zo ku gaisa".
  • Salma taje har Kano amma bata samu damar ganin Ali Nuhu ba.

Itama wannan kalma ta dama tana nufin hada garin wani abu da ruwa, ko hada daskararren abu da wani narkakken abu.

Misali:

  • Fatima ta iya dama Fura da nono.
  • Aisha ta dama kunun Aduwa jiya.