Kach na iya koma zuwa:

Kach
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Wurare gyara sashe

  • Kach, Iran
  • Kach, Pakistan, gari ne a ƙasar Pakistan
  • Kach Banda, wani garine a gundumar Hangu, Pakistan
  • Kach Gandava, yanki ne a Balochistan, Pakistan

Sauran gyara sashe

  • Wade Kach, ɗan siyasan Amurka
  • Kach (jam'iyyar siyasa), haramtacciyar jam'iyyar siyasa ce mai ra'ayin mazan jiya a Isra'ila