Kabbasa wani kwando ne amma na itace. Wanda ake amfani da ita wajen Turara kaya da turaren wuta. Za ka sanya gawayi a kwasko sai kasa turaren a cikin gawayin sai kasa mayafi da farko don Hana hayaki, sai ka daura kayan akai.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe