KANTU Shide Kantu wani dunkulallen abu ne wanda ake cinsa, ana hada sukarine da wani nou'i na abinci, misali kamar su Gangala da gyada sukari da sauransu sai su dunkule awaje fuda su zama kantu. Mafi yawan Kantu ana yin sana da Sukari, kuma shi sukari yanada danko shiyasa yake nannade abinda ake soyasa dashi awaje duda yazama kantu. Kantude kayan marmarine da yara suke son cinsa, harma manya suna son kantu saboda yanada zaki.

Manazarta: