Chief Alƙali Fred Kwasi an haife shi a 9 ga watan Juneru 1921, a garin Keta ta kasar Ghana, ya kasance sanannan mai ilimi ne na rubuta doka.

Iyali gyara sashe

Yanada mata daya da yara shida. Maza uku da mata uku.

Karatu da Aiki gyara sashe

Accra Academy, 1939-45, University of London, England, 1948-50, called to the English Bar, 1950, legal practitioner, 1950-60, alkali na, Supreme Court, 1964, yayi chairman, Land Tenure Commission, 1967, yayi chairman, Atomic Energy Commission, 1968, yayi alkalanci a Appeal Court, daga  baya  yayi chief justice of Ghana 1986, yayi external examiner, University of Ghana, yayi chairman, Council for Law Reporting, dan kungiyar International Centre for Settlement of Investment Disputes, Washington DC.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 208|edition= has extra text (help)