Junaid Muhammad Junaid
Mai wake dan yamen (haihuwar 1990)
Junaid Muhammad Junaid (an haife shi a shekarar alif 1990). mawaki ne daga ƙasar Yemen. [1] Ya yi aiki a matsayin malami a Aden. Littafin waƙensa na farko da ake kira A Garland don Matan Qaitbani. Kuma an fassara shi zuwa Turanci kuma an saka shi a cikin tarihin shekara ta alif 1988 kan adabin Larabawa na zamani.
Junaid Muhammad Junaid | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1955 (69/70 shekaru) |
ƙasa | Yemen |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |