Julie Danaux (an haife ta ranar 4 ga watan Satumban 1975) ƴar ƙasar Faransa ce mai wasan nutsewa a ruwa. Ta yi takara a gasar Olympics ta bazarar 1996 da kuma na lokacin bazarar 2000. A cikin shekarar 1996, ta fafata a gasar Mata ta Platform inda ta zo a matsayin ta 29; shekaru huɗu daga baya a Sydney ta yi gasa a cikin duka matayen SpringBoard da na Mata masu daidaita tsarin dandamali inda ta sanya 36th da 7th bi da bi.[1]

Julie Danaux
Rayuwa
Haihuwa Faris, 4 Satumba 1975 (48 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Julie Danaux". Olympedia. Retrieved 24 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe