Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Juliana Seraphim (Arabic;an haife ta a shekara ta 1934 a Jaffa) 'yar asalin Palasdinawa ce.Ta kasance 'yar gudun hijira a cikin shekarun 1950,kuma daga baya ta zauna a Lebanon.