Josephine Koo
Rayuwa
Haihuwa Shanghai, 1952 (72/73 shekaru)
Karatu
Makaranta CCC Kei Heep Secondary School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm0465496

Josephine Koo Mei-Wah ko Gu Meihua (Sinanci: 顧美華) 'yar wasan kwaikwayo ce daga kasar Sin. Ta fara fim da cikin sa'a, ta fito a cikin Yim Ho's Hong Kong New Wave classic Homecoming (1984). Fim din ya sama mata lambar yabo ta Sabuwar "yar FIm ta Musamman a Bikin Lambar Yabo ta ina-Finan Hong Kong ta shekarar 1985, sannan kuma an gabatar da ita a matsayin Jaruma ta Musamman, amma Siqin Gaowa ta doke ta, itama daga wannan fim din. [1]

Bayan fim din Homecoming, Koo ta bayyana a cikin Yim Ho's Red Dust (1990), Stanley Kwan's Full Moon a New York (1990) da Evans Chan's To Live (e) (1992).

Ta ɓace daga fina-finai a ƙarshen shekarun 1990 amma ba zato ba tsammani ta dawo a cikin shirin Peng Xiaolian mai suna Shanghai Story (2004). Don rawar da ta taka a wannan fim ɗin, an ba Koo lambar yabo ta 'yar wasan kwaikwayo ta musamman a bikin fina-finai na kasa da kasa na Shanghai, inda ta doke Zhang Ziyi da Joey Wong .

Fina-finan ta

gyara sashe
  • <a href="https://en.wikipedia.org/wiki/Full_Moon_in_New_York" rel="mw:ExtLink" title="Full Moon in New York" class="cx-link" data-linkid="93">Full Moon in</a>New York (1989)
  • Missing (2019)
  • Cherry Returns (2016)
  • Helios (2015)
  • Labarai daga Duhu 1 (2013)
  • Labarin Shanghai (2004)[2]

[3]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. 第四屆香港電影金像獎得獎名單 (in Harshen Sinanci). Hong Kong Film Awards. Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2010-03-03.
  2. Josephine Koo at hkmdb.com
  3. Josephine Koo at chinesemov.com

Haɗin waje

gyara sashe

Samfuri:GoldenHorseAwardBestSupportingActressSamfuri:Best New Performer HKFA