Joseph Timchenko
Joseph Andreevich, Timchenko (1852-1924) ɗan ƙasar Ukraine mai ƙirƙira ne kuma makaniki wanda ya ƙirƙiri nau'in kyamarar fim.[1]
Joseph Timchenko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Okip (en) , 14 ga Afirilu, 1852 (Julian) |
ƙasa |
Russian Empire (en) Ukrainian People's Republic (en) Kungiyar Sobiyet |
Mutuwa | Odesa (en) , 20 Mayu 1924 |
Makwanci | 2nd Christian Cemetery (en) |
Karatu | |
Makaranta | National University of Kharkiv (en) 1873) |
Sana'a | |
Sana'a | inventor (en) , mechanic (en) , technician (en) da darakta |
Employers | Odesa University (en) (1880 - 1920) |
Muhimman ayyuka |
movie camera (en) rain gauge (en) anemogram (en) |
IMDb | nm15239165 |
An saka wa wani titi a Odessa sunansa don girmama, shi a shekarar 2016.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.