Johnny Mad Dog
Johnny Mad Dog fim ne na yaki na Faransa / Laberiya wanda akai a shekara ta 2008 wanda Jean-Stéphane Sauvaire ya jagoranta kuma ya samo asali ne daga littafin Johnny chien méchant (2002) na marubucin Kongo Emmanuel Dongala . Yana ba da labarin wani rukuni na yara sojoji da ke yaƙi da 'yan tawayen Liberians United for Reconciliation and Democracy (LURD) a shekara ta 2003, a lokacin yakin basasar Liberians na biyu .
Johnny Mad Dog | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2008 |
Asalin suna | Johnny Mad Dog |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Faransa da Beljik |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 98 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jean-Stéphane Sauvaire (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Jacques Fieschi (mul) |
Samar | |
Mai tsarawa | Alexandre Lippens (en) |
Production company (en) | MNP Entreprise (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Afirka |
External links | |
tfmdistribution.com… | |
Specialized websites
|
Tauraron fim din Christopher Minie (a matsayin Johnny), Daisy Victoria Vandy (a matsayin Laokolé), Dagbeh Tweh, Barry Chernoh, Mohammed Sesay da Joseph Duo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.