Job Durupt
?Job Durupt (15 ga Fabrairu 1931 - 15 Maris 2017) ya kasan ce ɗan siyasan Faransa ne, kuma magajin garin Tomblaine daga 1971 zuwa 2001.[1] Ya yi aiki a matsayin dan majalisar gurguzu na Majalisar Kasa daga 1981 zuwa 1988, yana wakiltar Meurthe-et-Moselle .[2] Ya zama hafsan hafsoshin girmamawa a shekarar 2016. [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Quemener, Yves (March 16, 2017). "Job Durupt l'ancien député-maire de Tomblaine est mort". France 3 Grand Est. Retrieved March 16, 2017.
- ↑ "Job Durupt". National Assembly. Retrieved March 16, 2017.
- ↑ Quemener, Yves (March 16, 2017). "Job Durupt l'ancien député-maire de Tomblaine est mort". France 3 Grand Est. Retrieved March 16, 2017.