Jirga Wani kauye ne dake karamar hukumar mani a jahar katsina. Wanda mutanen ke rayuwa aciki tare da anshuwa da taimakon juna.