Jinan (lafazi : /tsinan/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Jinan tana da yawan jama'a 7,067,900, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Jinan kafin karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.

Globe icon.svgJinan
Jinanfromqianfoshan.jpg

Wuri
济南市省内位置概览图.svg Map
 36°40′00″N 116°59′00″E / 36.6667°N 116.9833°E / 36.6667; 116.9833
Ƴantacciyar ƙasaSin
Province of the People's Republic of China (en) FassaraShandong (en) Fassara
Babban birnin
Shandong (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 9,202,432 (2020)
• Yawan mutane 898.28 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Highland Shandong (en) Fassara
Yawan fili 10,244.45 km²
Altitude (en) Fassara 23 m
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Q106035827 Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 250000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0531
Wasu abun

Yanar gizo jinan.gov.cn
Jinan.