Jimla
Jimla na nufin haɗa kalma da kalma su tada magana mai ma'ana
jimla | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | semantic unit (en) , utterance (en) da linguistic form (en) |
Hannun riga da | Q9380011 |
Ire-iren jimla
gyara sashe- Jimla mai yankin suna: tana faruwa ne daga farkon jimla zuwa gabanin kalmar wakilin suna
- Jimla mai yankin aiki: tana farawa ne daga kalmar wakilin Suna zuwa ƙarshe jimla.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-03. Retrieved 2021-03-12.