Jerry Phele (an haife shi a ranar 1 ga watan Yulin shekara ta 1956) ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu wanda aka fi sani da yin wasan kwaikwayo a kan Emzini Wezinsizwa a matsayin Mofokeng . kuma fito a wasu sanannun jerin shirye-shiryen talabijin kamar Skwizas da The Throne .[1][2]

Jerry Phele
Rayuwa
Haihuwa Free State (en) Fassara, 1 ga Yuli, 1956 (68 shekaru)
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm5168444

Phele ya kasance dan takara na African Content Movement a Babban zaben Afirka ta Kudu na 2019.[3]

A cikin 2021, ya taka rawa a kakar wasa ta 2 na jerin shirye-shiryen talabijin na Abomama .[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Jerry Phele | TVSA". tvsa.co.za. Retrieved 2015-09-27.
  2. "City Press, Sondag 17 Augustus 2003, p. 1: 'Rebel' Emzini actors axed". m24arg02.naspers.com. Archived from the original on 2015-09-28. Retrieved 2015-09-27.
  3. Mothombeni, Aubrey (7 April 2019). "Jerry Phele, William Mthethwa join Hlaudi's ACM". Sowetan Live.
  4. Sekudu, Bonolo (2021-07-23). "Jerry Phele on his decades-long career – 'It was never my plan but I have no regrets' | Drum". South Africa: Drum. Retrieved 2021-11-09.

Haɗin Waje

gyara sashe

Jerry Phele on IMDb