Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ungogo
Ƙaramar hukumar Ungogo Ta jahar Kano Tanada mazabu guda goma sha Daya (11) Ga jerin sunayensu kamar haka[1]
- Bachirawa,
- Gayawa,
- Kadawa,
- Karo,
- Panisau,
- Rangaza,
- Rijiyar zaki,
- Tudun fulani,
- Ungogo,
- Yadakunya,
- Zango.