Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Taura

Karamar Hukumar Taura ta Jihar Jigawa tada mazabu guda goma (10)[1] Ajaura, Chakwaikwaiwa, Chukuto, Gujungu, Kiri,[2] Kwalam, Maje, Majiya, S/garin Yaya, Taura.

Manazarta

gyara sashe