Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Madobi
Karamar Hukumar Madobi ta jahar kano tana da Mazaɓu goma sha biyu(12) a karkashinta ga jerinsu kamar Haka.[1]
- Burji
- Cunkoso
- Galinja
- Gora
- Kafin Agur
- Kanwa,
- Kauran Mata
- Kubarachi
- Madobi[2]
- Kwankwaso
- Rikadawa
- Yakun
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-16. Retrieved 2022-03-16.
- ↑ https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/434/madobi