Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kabo
Karamar Hukumar Kabo dake jahar Kano a nigeria tanada mazaɓu goma (10) a karkashinta ga jerinsu kamar haka.[1]
- Dugabau
- Durun
- Gammo
- Garo
- Godiya
- Gude
- Hauwade
- Kabo[2]
- Kanwa
- Masanawa