Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Garun Malam

Karamar Hukumar Garun Malam ta jahar kano tana da Mazaɓu goma (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Chiromawa,
  2. Dorawar sallau,
  3. Fankurun,
  4. Garun babba,
  5. Garun malam,
  6. Jobawa,
  7. Kadawa,
  8. Makwaro.[2]
  9. Yada kwari,
  10. Yalwan yadakwari.

Manazarta

gyara sashe
  1. http://www.maplandia.com/nigeria/kano/kura/garun-malam/
  2. https://nigeriazipcodes.com/2512/garun-malam-l-g-a-zip-code/