Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Funtua
Karamar Hukumar Funtua ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dandutse
- Dukke
- Goya
- Mai gamji
- Makera
- Maska
- Sabon gari
- Tudun iya
- Unguwar ibrahim
- Unguwar musa
- Unguwar rabiu