Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Dutsin-ma
Karamar Hukumar Dutsin-Ma ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Bagagadi
- Dabawa
- Dutsin-ma a
- Dutsin-ma b
- Karofi a
- Karofi b
- Kuki a
- Kuki b
- Kutawa
- Makera
- Shema