Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa

Karamar Hukumar Dawakin Tofa Ta jihar kano tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka.[1]

  1. Dan guguwa
  2. Dawaki east
  3. Dawaki west
  4. Dawanau
  5. Ganduje[2]
  6. Gargari
  7. Jalli
  8. Kwa
  9. Marke
  10. Tattarawa
  11. Tumfafi.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://newnigeriannewspaper.com/index.php/2022/02/22/one-year-in-office-dawakin-tofa-council-chairman-has-done-well-residents/[permanent dead link]
  2. https://citypopulation.de/php/nigeria-admin.php?adm2id=NGA020010