Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Daura
Karamar Hukumar Daura ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Kusugu
- Madobi a
- Madobi b
- Mazoji a
- Mazoji b
- Sabon gari
- Sarkin yara a
- Sarkin yara b
- Tudun wada
- Ubandawaki a
- Unbadawaki b