Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ƙanƙara

Karamar Hukumar Ƙanƙara ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Burdugau
  2. Dan murabu
  3. Dan'maidaki
  4. Garagi
  5. Gatakawa s/gari/mabai
  6. Hurya
  7. Kankara a&b
  8. Kukasheka
  9. Pauwa a&b
  10. Wawar kaza
  11. Zango/zabaro

Manazarta

gyara sashe
  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Kankara