Jerin Mawaƙan Juju
Wadannan jerin fitattun mawakan juju ne a Najeriya
Akwai nau'ikan wakoki da yawa a Najeriya. Wasu nau'o'in irin su kiɗan Jùjú, kiɗan Fuji, Apala da waƙar Were sun keɓanta ga wasu kabilu.[1]h
Ayinde Bakare
•Dele ojo
•Dayo kujure
•Dele Taiwo
•Dele abiodun admiral
Ebenezer Obey
I. K. Dairo
Kokoro
King sonny ade
Kayode fashola
Moses Olaiya
Prince Adekunle
Shegun Adewale
Shina peters
Sonny Okosun
Tunde king
Tunde Nightingale
Manazarta
gyara sashe- ↑ Omojola, Bode (2012). Yorb Music in the Twentieth Century. ISBN 9781580464093. Retrieved 15 January 2015.