Wannan jeri na manyan kuliyoyi ko Damisa yana nuna nau'ikan Felidae 10 mafi girma, waɗanda aka ba da sanarwa sunada matsakaicin nauyin kamar yadda aka ruwaito da girman adadin Ɗai-ɗaikun namun daji da ke a cikin taskance. Jerin ba ya ƙunshi nau'ikan Damisa, kamar liger ko tigon.[1]

Jerin Manyan Damisa
jerin maƙaloli na Wikimedia

Manazarta gyara sashe

  1. "Panthera tigris". 8 May 1981. Retrieved 29 June 2023.