Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Wannan jerin yana ɗauke da sunayen ' ya'yan itace da ake ɗaukansu abinci ko kuma a wasu abinci.

Kala kalan itace kenam

Ma'anar 'ya'yan itace don wannan jerin shine 'ya'yan itace, wanda shine, "Kowane ɓangare na abinci da mai laushi na itacen da ke kama da 'ya'yan itace.

Misali

Mangoro, Ayaba , Lemu, apple da sauransu