Jeremiah Gyang mawaƙin Najeriya ne. An haife shi ran goma ga Oktoba, shekara 1987. Ya shirya waƙa kamar "Na ba ka" (2005) da kuma "Ƙaunar Allah" (2009).

Jeremiah Gyang
Rayuwa
Haihuwa 13 Oktoba 1981 (43 shekaru)
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka, instrumentalist (en) Fassara da mai tsara
Kayan kida murya
piano (en) Fassara
Jita