Jeirin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Kano Munipal

Ƙaramar Hukumar Kano Municipal tana da mazaɓu guda goma sha ukku (13) da take jagoranta. Ga jerin sunayensu kamar haka:[1]

  1. Cheɗi
  2. Ɗan'agundi
  3. Gandun albasa[2]
  4. Jakara
  5. Kankarofi
  6. Shahuchi
  7. Sharaɗa
  8. Sheshe
  9. Tudun nufawa
  10. Tudun wuzirchi
  11. Yakasai
  12. Zaitawa
  13. Zango

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-19. Retrieved 2022-03-19.
  2. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Kano&lga=Kano%20municipal