Dragon na kasar Sin alama ce ta Sarkin China . Dodon a daular Qing ya fito a tutocin kasa .

Jegare na Kasar Sin
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na jegare da water deity (en) Fassara
Suna a harshen gida da
Jegare na kasar Sin

Sau da yawa ana samun dodanni a cikin zane -zane da labarai na ƙasar Sin. Tun da kuma mutane sun gano dodanni a cikin zane -zane da labarai na ƙasar Sin, a wasu lokuta ana tunanin dodon a matsayin alama ga ƙasar Sin.[1]

Akwai mutane a cikin dodannin China. Dodanni sun shahara sosai a China. Fenix dodo ne wanda yake da faratu guda biyar kuma ya kasance babban alama ga sarakuna a China.

Nassoshi gyara sashe

  1. Sleeboom, Margaret. (2004). Academic Nations in China and Japan: Framed in Concepts of Nature, Culture and the Universe. Routledge publishing. 08033994793.ABA