Jean-Philippe Rameau
Jean-Philippe Rameau (lafazi: /jan filip ramo/) (an haife shi ran ashirin da biyar ga Satumba a shekara ta 1683, a Dijon - ya mutu ran sha biyu ga Satumba, a shekara ta 1763, a Paris), shi ne mawaƙin Faransa. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da kantata bakwai, kum da motete huɗu.
Jean-Philippe Rameau | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dijon, 25 Satumba 1683 |
ƙasa | Kingdom of France (en) |
Mutuwa | Faris, 12 Satumba 1764 |
Makwanci | Church of Saint Eustache (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Marie-Louise Mangot (en) |
Yara |
view
|
Ahali | Claude Rameau (en) |
Karatu | |
Makaranta | Collège des Godrans (en) |
Harsuna | Faransanci |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta kiɗa, Mai tsara rayeraye, musicologist (en) , music theorist (en) , organist (en) , harpsichordist (en) da theorist (en) |
Muhimman ayyuka |
Dardanus (en) Pièces de clavecin en concerts (en) Traité de l'harmonie réduite à ses principes naturels (en) Pièces de Clavecin (en) Castor et Pollux (en) Les Indes galantes (en) Hippolyte et Aricie (en) Platée (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba | Académie des Sciences, Arts et Belles-Lettres de Dijon (en) |
Fafutuka | Baroque music (en) |
Kayan kida | goge |
IMDb | nm0708150 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.