Jean-Joseph Sanfourche, wanda aka fi sani da Sanfourche. (An haife shi 25 ga Yuni, 1929, a Bordeaux, mutuwa 13 ga watan Maris, 2010, a Saint-Léonard-de-Noblat). ɗan faransanci ne, mawaƙi, mai zane da zane-zane.

Jean-Joseph Sanfourche
Rayuwa
Haihuwa Bordeaux, 25 ga Yuni, 1929
ƙasa Faransa
Mutuwa Saint-Léonard-de-Noblat (en) Fassara, 13 ga Maris, 2010
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara, Mai sassakawa da designer (en) Fassara
Kyaututtuka

Ya yi aikin zane-zane kuma abokin Gaston Chaissac, Jean Dubuffet, Robert Doisneau, wanda yake kula da wasiku tare da shi.[1][2][3][4][5][6]

Ya mutu a ranar 13 ga watan Maris, 2010 a Saint-Léonard-de-Noblat.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://fusilles-40-44.maitron.fr/?article197238&id_mot=695
  2. https://www.ledelarge.fr/5563_artiste_SANFOURCHE_Jean-Joseph
  3. https://catalogue.bnf.fr/ark:/12148/cb12698209x
  4. http://www.musee-creationfranche.com/?portfolio=sanfourche-jean-joseph
  5. https://www.oxfordartonline.com/benezit/view/10.1093/benz/9780199773787.001.0001/acref-9780199773787-e-00160422
  6. https://web.archive.org/web/20180329184540/http://www.artvisceral.com/artist.asp?artistID=117