Jazz Mama (fim)
Jazz Mama fim ne na abinda ya faru da gaske.
Jazz Mama (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin harshe |
Lingala (en) Faransanci |
Ƙasar asali | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Petna Ndaliko Katondolo (en) |
External links | |
jazzmama.org | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheJazz Mama dai fim ne kuma wani yunƙuri ne da aka samu kwarin guiwar karfi da mutuncin matan Kongo duk da cikas da tashin hankali da suke fuskanta. Jazz Mama na da niyyar wayar da kan jama'a game da cin zarafin mata a Kongo ba tare da kin bayyana duka adadin matan da fyaɗen ya rutsa da su, amma a maimakon haka ta gane cewa, yayin da cin zarafin jima'i babbar matsala ce, galibi wadannan matan ba kawai su tsira ba ne amma ginshiƙai ne na al'umma.