Jawi (woreda)
Jawi Na ɗaya daga cikin gundumomi a yankin Amhara na kasar Habasha. Wani yanki na shiyyar Agew Awi, Jawi daga yamma yana da iyaka da yankin Benishangul-Gumuz, daga arewa kuma yana iyaka da shiyyar Semien Gondar, daga gabas da shiyyar Mirab Gojjam, sannan daga kudu maso gabas da Dangila . Jawi wani yanki ne na yankunan Dangila da Alefa.
Jawi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Habasha | |||
Region of Ethiopia (en) | Amhara Region (en) | |||
Zone of Ethiopia (en) | Agew Awi Zone (en) |
Alkaluma
gyara sasheBisa ƙidayar jama'a a shekarar 2007 da hukumar ƙididdiga ta kasar Habasha (CSA) ta gudanar, wannan gundumar tana da jimillar jama'a 79,090, wadanda 41,407 maza ne da mata 37,683; 7,722 ko 9.76% mazauna birane ne. 'Yan tsirarun mazaunan sun yi addinin Kiristanci na Orthodox na Habasha, tare da 4.85% sun ba da rahoton cewa a matsayin addininsu, kuma 93.1% na yawan jama'ar sun ce su musulmi ne.