Wani karfene da mahauta suke amfani dashi wurin wasa wukan su na fida ko gitta (gatari)

karin bayani

gyara sashe

Shi wannan karfen ya kasanche anayin shineh a tabe kuma da zane zane a jikinshi haka ma masu faskare sukan wasa gatari dashi