Janina Wirth (an haifeta a shekarar 1966), tsohuwar yar wasan skater wato keken katako ce ta Jamus ta Gabas. Ita ce zakara a shekarar 1982.Inge Wischnewski ne ya horar da Wirth kuma ya wakilci SC Dynamo Berlin.

Janina Wirth
Rayuwa
Haihuwa 1966 (57/58 shekaru)
ƙasa Jamus
German Democratic Republic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a figure skater (en) Fassara

[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe