Jane Long
Jane CS Long ƙwararriyar masaniyar Amurka ce mai ilimin makamashi da yanayi . Ta kasance Mataimakiyar Darakta a Labarin Kasa na Lawrence Livermore kuma memba ce a Kungiyar (asar Amirka don Ci gaban Kimiyya.[1][2]
Jane Long | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Brown 1970) Digiri a kimiyya University of California, Berkeley (en) 1975) Master of Science (en) University of California, Berkeley (en) 1983) Doctor of Philosophy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | climatologist (en) |
Employers |
University of Nevada, Reno (en) (1997 - 2003) Lawrence Berkeley National Laboratory (en) (2004 - 2012) |
Kyaututtuka |
Long itace Babban Masanin Kimiyyar bada Gudummawa na Kravis, da kuma Asusun Tsaron Muhalli.[3]
Rayuwa
gyara sasheLong ta sami digirinta na farko a fannin kimiyyavdaga Makarantar Injiniya ta Jami'ar Brown da masanan da digirgir daga jami'ar California, Berkeley.[4][5][6]
Daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 2003 Long tayi aiki a matsayin Shugaban Makarantar Mackay na Kimiyyar Duniya da Injiniya a Jami'ar Nevada, Reno .
A halin yanzu tana aiki azaman mai tsara yanayi a Majalisar Kimiyya da Fasaha ta California .
Manazarta
gyara sashe
- ↑ "Jane Long selected as LLNL's Associate Director for Energy and Environment | Lawrence Livermore National Laboratory". www.llnl.gov. Retrieved 2020-12-03.
- ↑ "Jane Long". The Breakthrough Institute (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
- ↑ "EDF's contributing scientists". Environmental Defense Fund (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
- ↑ "Jane C.S. Long". Climate Engineering in Context 2021 (in Turanci). 2016-10-06. Archived from the original on 2021-01-16. Retrieved 2020-12-03.
- ↑ Cohan, Ellen (2015-04-20). "Jane Long". Climate One (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
- ↑ "Jane C.S. Long". California Council on Science & Technology (CCST) (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.