Jane Chimaliro (an Haife ta 29 Satumba 1985) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Malawi wacce ke buga wa Malawi a matsayin mai harin raga ko kuma kai hari. [1] [2] Ta fito a gasar cin kofin duniya sau biyu ga Malawi a 2015 da kuma a cikin 2019 . [3] Ta kuma yi takara a gasar Commonwealth sau biyu a jere a cikin shekarar 2014 da kuma 2018 domin wakiltar Malawi.[4]

Jane Chimaliro
Rayuwa
Haihuwa 29 Satumba 1985 (38 shekaru)
Sana'a

Magana gyara sashe

  1. "Jane Chimaliro". Netball World Cup (in Turanci). Archived from the original on 27 September 2019. Retrieved 27 September 2019.
  2. "Jane Chimaliro". Netball Draft Central (in Turanci). Retrieved 27 September 2019.
  3. "Malawi". Netball Draft Central (in Turanci). Retrieved 27 September 2019.
  4. "Kukoma Diamonds players dominate Malawi Queens call up ahead Commonwealth games". Maravi Post. 4 March 2018. Retrieved 27 September 2019.