BOTHA, Jan Christoffel, (an haife shi ranar 29 ga watan Satumba, 1929) ya kasance ma nomi ne kuma ɗan siyasa ne.

Iyali gyara sashe

Yana da mata fa yaya Mata biyu da Maza biyu.

Karatu da aiki gyara sashe

Hoerskool Helpmekaar, Johanneshurg, University of the Witwatersrand (Bachelor of Arts, Bachelor of Laws):lawyer, Johannesburg,1956-71, yayi minister na Education and Culture,1984-85, yayi minister na Home Affairs 1985-86, yazo yayi Chairman na Natal National Party. 1976-79 dan kungiyar Council of University of Zulu-land..[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)